hannun gwamnatin sahyoniyawa

IQNA

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya bayyana cewa, ya tattauna tare da ministan harkokin wajen Iran game da sabbin abubuwan da suke faruwa a Palastinu da kuma halin da ake ciki a yankin.
Lambar Labari: 3486810    Ranar Watsawa : 2022/01/12